Bambanci tsakanin canje-canjen "Pakistan"
Content deleted Content added
#WPWP |
No edit summary |
||
(21 intermediate revisions by 13 users not shown) | |||
Layi na 1
{{databox}}
'''Fakistan''' ƙasa ce da ke, a cikin yankin Kudancin [[Asiya]]. Kuma Tana kusa da [[Indiya]], [[Iran]], [[Afghanistan]], da [[Din]]. A hukuman ce ana kiran ta Jamhuriyar [[Musulunci]] ta [[Pakistan]]. Tana da kuma dogo mai tsayi kusa da Tekun [[Larabawa]] a kudanci, [[Pakistan]] ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a Duniya. Ƙasar [[Pakistan]] tana da faɗin, ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad [[Kashmir]] da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya [[Pakistan]] ta zama ƙasa ta 34 a Duniya. [[Pakistan]] ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a Duniya. Babban birnin [[Pakistan]] shi ne [[Islamabad]]. Kafin shekara ta 1960, [[Karachi]] ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.
Sunan [[Pakistan]] tana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen [[Farisanci]] da [[Urdu]].
=== Alamomin ƙasa ===
Alamomin ƙasa a [[Pakistan]]
{| class="infobox borderless"
|+ Alamomin ƙasar Pakistan (a hukumance)
|-
! '''Dabbar ƙasa'''
| [[Markhor]]
| [[File:Markhor.jpg|50px]]
|-
! '''Tsuntsun ƙasa'''
| [[Chukar]]
| [[File:Keklik.jpg|50px]]
|-
! '''Bishiyar ƙasa'''
| [[Cedrus deodara]]
| [[File:Pedrengo cedro nel parco Frizzoni.jpg|50px]]
|-
! '''Bishiyar ƙasa'''
| [[Jasminum officinale]]
| [[File:Jasminum officinale.JPG|50px]]
|-
! '''Dabbar gado ta ƙasa'''
| [[Snow Leopard]]
| [[File:Snow Leopard 13.jpg|50px]]
|-
! '''Tsuntsun gado na ƙasa'''
| [[Shaheen Falcon]]
| [[File:Vándorsólyom.JPG|50px]]
|-
! '''Dabbar ruwa ta ƙasa'''
| [[Indus river dolphin]]
| [[File:Platanista gangetica.jpg|50px]]
|-
! '''National reptile'''
| [[Indus Crocodile]]
| [[File:Persiancrocodile.jpg|50px]]
|-
! '''Kifin ƙasa'''
| [[Tor putitora]]
| [[File:Mahasher.JPG|50px]]
|-
! '''Halittar ƙasa'''
| [[Bufo stomaticus]]
| [[File:Bufo stomaticus04.jpg|50px]]
|-
! '''Kafilfilon Ƙasa'''
| [[Mimathyma ambica|Indian purple emperor]]
| [[File:VB 023 Indian Purple Emperor.jpg|50px]]
|-
! '''Kayan maarin ƙasa'''
| [[Mango]]
| [[File:Chaunsa.JPG|50px]]
|-
! '''Amfanin gona na ƙasa'''
| [[Sugarcane]]
| [[File:Shentu - rural landscape east of Shanwei cun - P1260072.JPG|50px]]
|-
! '''Barasar ƙasa'''
| [[Sugarcane juice]]
| [[File:Sugarcanejuice.jpg|50px]]
|-
! '''Kayan ƙarin kuzari na ƙasa'''
| [[Okra]]
| [[File:Bucket of raw okra pods.jpg|50px]]
|-
! '''Abincin ƙasa'''
| [[Pakistani Biryani]] (Beef)
| [[File:Bukhari Rice ارز بخاري بالدجاج.JPG|50px]]
|-
! '''Wasan ƙasa'''
| [[Field hockey]]
| [[File:HOCKEY ARGENTINA PAKISTAN.jpg|50px]]
|-
! '''Adon ƙasa'''
| [[Salwar kameez]]
| [[File:Zainab Chottani with her show stoppers.jpg|50px]]
|-
! '''Masallacin ƙasa'''
| [[Faisal Mosque]]
| [[File:Shah Faisal Mosque (Islamabad, Pakistan).jpg |50px]]
|-
! '''Gidan Tarihi na ƙasa'''
| [[Mazar-e-Quaid]]
| [[File: Mazar-E-Quaid.jpg|50px]]
|-
! '''Kogin ƙasa'''
| [[Indus River]]
| [[File:Indus river from karakouram highway.jpg|50px]]
|-
! '''Tsaunin ƙasa'''
| [[K2]]
| [[File:K2, Mount Godwin Austen, Chogori, Savage Mountain.jpg|50px]]
|-
|}
{{Stub}}
== Manazarta ==
{{reflist}}
{{Asiya}}
|