Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/header"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Ammarpad (hira | gudummuwa)
bude application
Ammarpad (hira | gudummuwa)
closed
Layi na 13 Layi na 13
'''Karin bayani''': Idan an amince da request dinku, ku karanta [[Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Ƙarin bayani|wannan shafin]] domin sanin yadda zaku amshi taimakon.
'''Karin bayani''': Idan an amince da request dinku, ku karanta [[Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Ƙarin bayani|wannan shafin]] domin sanin yadda zaku amshi taimakon.

>Za'a sanar da lokacin da za'a fara amsar sabon application a watan November.

Canji na 17:26, 15 Satumba 2023

SHIRIN INTANET DATA SUPPORT NA HAUSA WIKIMEDIA

Wannan shiri ne na Hausa Wikimedia Foundation na taimakon membobin gidauniyar da intanet data ko kuma kudin siya ga wanda suke da buƙata domin a ci gaba da bunƙasa Hausa Wikipedia da kuma ƙara samun gogewa a wurin inganta Wikipedia ta Hausa dama wasu sauran projects na Gidauniyar Wikimedia.
Akwai wasu sharudɗa da za'a kiyaye a wurin wannan request, kamar haka:

1. Ku tabbatar kunyi login da account dinku na Wikipedia a lokacin aika request.
2. Ku tabbatar kun bada gudummuwar edit mai muhimmanci a Hausa Wikipedia
3. Ku tabbatar baku amshi grant daga wurin Gidauniyar Wikimedia ba tsakanin 2020 zuwa yanzu.
4. Inda aka amince da request dinku na data support, ba zaku iya ƙara neman wani ba har sai bayan wata biyu.
5. Ku amince da dukkan sharudɗan wannan shirin

Karin bayani: Idan an amince da request dinku, ku karanta wannan shafin domin sanin yadda zaku amshi taimakon.

An kulle application a yanzu.
Za'a sanar da lokacin da za'a fara amsar sabon application a watan November.