Jump to content

Bambanci tsakanin canje-canjen "Pakistan"

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Content deleted Content added
Gwanki (hira | gudummuwa)
No edit summary
AYM8818 (hira | gudummuwa)
mNo edit summary
Layi na 1 Layi na 1
{{databox}}
{{databox}}


'''Pakistan''' ƙasa ce, da ke a yankin [[Kudancin Asiya]]. Tana kusa da [[Indiya]], [[Iran]], [[Afghanistan]], da [[Din]]. A hukumance ana kiranta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudu. Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad [[Kashmir]] da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.
'''Pakistan''' ƙasa ce, da ke a cikin yankin [[Kudancin Asiya]]. Kuma Tana kusa da [[Indiya]], [[Iran]], [[Afghanistan]], da [[Din]]. A hukumance ana kiranta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudu. Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad [[Kashmir]] da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.


Sunan Pākistān yana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da [[Urdu]]
Sunan Pākistān yana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da [[Urdu]]

== Manazarta ==

Canji na 08:41, 11 ga Maris, 2021

Pakistan
پاکستان (ur)
پاکستان (pa)
پاڪستان (sd)
پاکستان (ps)
Pakistan (en)
پاکستان (mis)
پاکستان (brh)
Pákistán (brh)
پاکستان (mis)
پاکِستان (ks)
پاڪستان (skr)
Flag of Pakistan (en) Coat of Arms of Pakistan (en)
Flag of Pakistan (en) Fassara Coat of Arms of Pakistan (en) Fassara


Take Qaumi Taranah (en) Fassara

Kirari «Iman, Ittihad, Nazm (en) Fassara»
Suna saboda sincerity in Islam (en) Fassara, Punjab (en) Fassara, Khyber Pakhtunkhwa (en) Fassara, Azad Kashmir (en) Fassara, Sindh (en) Fassara da Balochistan
Wuri
Map
 30°N 71°E / 30°N 71°E / 30; 71

Babban birni Islamabad
Yawan mutane
Faɗi 223,773,700 (2021)
• Yawan mutane 253.74 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Urdu (national language (en) Fassara)
Addini Musulunci, Kiristanci, Hinduism (en) Fassara da Ahmadiyya
Labarin ƙasa
Yawan fili 881,913 km²
Wuri mafi tsayi K2 (en) Fassara (8,610)
Wuri mafi ƙasa Arabian Sea (en) Fassara (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi British Raj (en) Fassara, presidencies and provinces of British India (en) Fassara da Dominion of Pakistan (en) Fassara
Ƙirƙira 14 ga Augusta, 1947
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya da parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Pakistan (en) Fassara
Gangar majalisa Parliament of Pakistan (en) Fassara
• President of Pakistan (en) Fassara Asif Ali Zardari (en) Fassara (2024)
• Firimiyan Indiya Shehbaz Sharif (11 ga Afirilu, 2022)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 348,262,544,719 $ (2021)
Kuɗi Pakistani rupee (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .pk (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +92
Lambar taimakon gaggawa 1122 (en) Fassara, 15 (en) Fassara da 16 (en) Fassara
Lambar ƙasa PK
Wasu abun

Yanar gizo pakistan.gov.pk

Pakistan ƙasa ce, da ke a cikin yankin Kudancin Asiya. Kuma Tana kusa da Indiya, Iran, Afghanistan, da Din. A hukumance ana kiranta Jamhuriyar Musulunci ta Pakistan. Tana da dogo mai tsayi kusa da Tekun Larabawa a kudu. Pakistan ce ta biyar a yawan jama'a (miliyan 207.77) a duniya. Ƙasar Pakistan tana da faɗin ƙasa gaba ɗaya na 880,940 km2 (340,130 sq mi) (gami da yankunan da Pakistan ke riƙe da su na Azad Kashmir da Gilgit Baltistan). Wannan ya sanya Pakistan ta zama ƙasa ta 34 a duniya. Pakistan ce ƙasa ta bakwai mafi yawan sojoji a duniya. Babban birnin Pakistan shi ne Islamabad. Kafin 1960, Karachi ne, wanda yanzu shine birni mafi girma a ƙasar.

Sunan Pākistān yana nufin ƙasa Mai Tsarki a cikin harshen Farisanci da Urdu

Manazarta