Jump to content

Tarayyar Amurka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
United States of America
kunkiyar taraiyar Amurika

Alaya DYAyê
tutar kasa
Arma DYAyê
lambar gwamna
kasa basuda yare daya na kasa
baban birne Washington, D.C.
bine mafe kirma New York City
tarin gwamna Jamhuiya
shugaba Barack Obama
Firayim Minista Joe Biden (D)
shugaban farin gida Nancy Pelosi (D
Ƴanci daga Birtaniya 4 ga uli 1776
Iyaka (9,631,420) km2
wiri zama 31/km2
ruwa% 4.8%
Mutunci 302,401,000 (2007)
Kuɗi da yake shiga Ashekara 13.200.000.000.000
Kuɗi da mutun daya yake samu Ashekara$ 43000 $
Kuɗi dala (USD)
banbancin lukaci -5 zuwa -10 (UTC)
lambar yanar gizo gizo .US
lambar wayar taraho +1


Majilisar dinkin duniya

Kyautar Nobel

Kungiyar Agaji Ta Red Cross Ta Duniya

majilisar dattawa

'Yan majalisar wakilai a ƙasar Amurka sun cimma matsaya dangane da rage biyan haraji da kashe-kashe waɗanda yawan kuɗin zasu kai dala biliyan 789. Wannan na ɓangaren kokarin da sabuwar gwamnatin ƙasar keyi na farfaɗo da tattalin arzikinta. Shugaban majalisar Dottijai kuma ɗan jami'iyyar Demokarat Harry Reid, ya bayyana cewar wannan matakin zai taimaka wajen samarda guraben aiki miliyan uku. Sai dai baiyi bayanin yadda tsarin zai kasance ba. Majalisar Dottijan Amurkan dai ta gabatar da tsarin kashe dala biliyan 838, kuma majalisar wakilai ta amince da dala biliyan 820. A yanzu haka dai ana cigaba da mahawara dangane da yiwuwar rage kudin zuwa kasa da dala biliyan 800, kamar yadda 'yan majalisar Republikan suka nema ayi.Majiya na nuni dacewar, watakila a 'yan majalisar su kada kuri'a kan batun a yau. Wikimedia Commons on Tarayyar Amurka