Jump to content

Hussaini Danko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 20:26, 18 ga Yuli, 2023 daga Ammarpad (hira | gudummuwa) (Ammarpad moved page Hussaini danko to Hussaini Danko)
(bamban) ←Canji na baya | Zubi na yanzu (bamban) | Canji na gaba → (bamban)

Hussaini Danko Hussaini Abubakar Danko Mawakin Hausa ne na Najeriya, marubuci kuma mawaki, an haife shi ne a ranar 18 ga Afrilu a jihar Yobe ta Najeriya, hussaini Abubakar danko wanda aka fi sani da husaini danko, daya ne daga cikin hazikan mawakan hausa da suka yi tasiri a harkar waka. Arewacin Najeriya. Hussaini danko ya yi makarantar firamare da sakandire a jihar yobe, danko bai shiga makarantar sakandire ba, saboda wasu dalilai na kansa, amma wata rana zai iya komawa makaranta domin ya ci gaba da karatu.[1]

Sana'ar waka

[gyara sashe | gyara masomin]

Nasarorin daya samua yayi

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. https://manuniya.com/2022/12/09/cikakken-tarihin-hussaini-danko/