Jump to content

Kwararon roba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sake dubawa tun a 19:34, 11 Oktoba 2023 daga Ammarpad (hira | gudummuwa) (ingantawa)

Kwararon roba (Condom a turance) wata rigace da mace ko namiji zasu iya sakawa a alaurarsu domin kare kansu daga daukar ciki lokacin saduwa.

Condom kala biyu ce

1.Condom Ta maza

2.Condom ta mata

Akwai wasu amfani da ake Yi da condom Bada wurin saduwa Sune kamar haka

1.Wurin Hana zubar jinin bayan haihuwa

2.Wurin yin awan ciki ta kasan mace