Jump to content

Translations:Universal Code of Conduct/52/ha

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Wannan shafi yana ɗauke ne da daftari na Gamayyar Tsarin Gudanarwa da aka bayar ga Kwamitin Amintattu dan su sanya hannu a ranar 13 ga watan Oktoba 2020. An sabunta shi bayan sake duba shi, kamar yadda za'a gani a log ɗin canje-canje. Idan ana son bijiro da ƙarin sauye-sauye, za'a iya ziyartar Babban shafin tattaunawa na Gamayyar Tsarin Gudanarwar. Don ƙarin bayani, a duba FAQ.